Bars

Ilimi Hasken Rayuwa

364 - Ban-bancin da ke da shi wajen karatun Ilimin kimiyya da fasaha a kasashen Duniya
Ilimi Hasken Rayuwa
364 - Ban-bancin da ke da shi wajen karatun Ilimin kimiyya da fasaha a kasashen Duniya
Unfavorite

Wannan Shirin ya shafi Fadakar da al'umma game da ci gaban da aka samu a sha'anin Ilimi a fannoni daban-daban na duniya, tare da nazari kan irin ci gaban da aka samu wajen binciken kimiya da fasaha da ke neman saukakawa Dan’adam wajen tafiyar da rayuwarsa a duniya. Shirin kuma zai yi kokarin jin irin bincike da masana ke yi domin inganta rayuwar Bil’adama. Shirin na zo maku ne, a duk ranar Talata a shirye-shiryenmu na safe, a ku maimata ranar Alhamis.

Playlist

More episodes

  • Ilimi Hasken Rayuwa
    364 - Ban-bancin da ke da shi wajen karatun Ilimin kimiyya da fasaha a kasashen Duniya
    Tue, 11 Jun 2024
    Play
  • Ilimi Hasken Rayuwa
    363 - Jami'ar Umaru Musa ta yaye sama da dalibai dubu goma a wannan shekarar
    Tue, 04 Jun 2024
    Play
  • Ilimi Hasken Rayuwa
    362 - Yadda Jami'o'in Najeriya suka fara mayar da hankali kan karatun koyon sana'a
    Tue, 21 May 2024
    Play
  • Ilimi Hasken Rayuwa
    361 - Yadda Dalibai ke bada gudunmawa wajen sarrafa sinadaran da basa gurbata muhalli
    Tue, 14 May 2024
    Play
  • Ilimi Hasken Rayuwa
    360 - Yadda matasa ke dukufa wajen amfani da Internet don dogaro da kai
    Tue, 07 May 2024
    Play
Tunjuk lebih episod
Microphone

Lebih audio siar pendidikan

Microphone

Lebih audio siar pendidikan antarabangsa

Other %(radios)s podcasts